Tehran (IQNA) Babban malamin addinin na kasar Iraki ya fitar da wani sako inda ta bayyana wafatin Ayatullahi Safi Golpayegani a matsayin babban rashi.
                Lambar Labari: 3486893               Ranar Watsawa            : 2022/02/01
            
                        
        
        Tehran (IQNA) babban jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya bayyana cewa ziyarar da yake shirin kaiwa a Iraki tana nan daram.
                Lambar Labari: 3485713               Ranar Watsawa            : 2021/03/04
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a kasar Iraki an fara shirye-shiryen ziyarar jagoran mabiya addinin kirista na darikar katolika na duniya wadda ita ce ta farko a tarihi.
                Lambar Labari: 3485643               Ranar Watsawa            : 2021/02/12
            
                        
        
        Tehran (IQNA) babbar jami’ar majalisar dinkin duniya kan harkokin da suka shafi kasar Iraki ta gana da Ayatollah Sayyid Ali Sistani.
                Lambar Labari: 3485184               Ranar Watsawa            : 2020/09/14
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Malaman addini a kasar Bahrain sun yi allawadai da cin zarafin malaman addini a kasar Iraki da jiridar kasar Saudiyya ta yi.
                Lambar Labari: 3484956               Ranar Watsawa            : 2020/07/06
            
                        
        
        Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sistani babban malamin addini na kasar Iraki ya sanar da ranar Asabar a matsayin ranar farko ta watan Ramadan.
                Lambar Labari: 3484736               Ranar Watsawa            : 2020/04/23
            
                        
        
        Babban malamin addini na kasar Irai ya yi gargadi kan yiwuwar sake dawowar ‘yan ta’adda na kungiyar Daesh a kasar a nan gaba.
                Lambar Labari: 3483737               Ranar Watsawa            : 2019/06/14
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, ofishin babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya bada umarnin duba watan shawwal gobe alhamis a fadin kasar.
                Lambar Labari: 3482753               Ranar Watsawa            : 2018/06/13
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, babban malmin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya yi Allawadai da matakin Trump na  amincewa da birnin Quds a matsayin babban birnin Isra’ila.
                Lambar Labari: 3482175               Ranar Watsawa            : 2017/12/07
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa,a yau ne aka gudanar da sallar idi a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki da tare da halartar dubban daruruwan jama’a a hubbarorion Imam Hussain (AS) da Abbas (AS).
                Lambar Labari: 3481644               Ranar Watsawa            : 2017/06/26